Fasaha Stream
LIVE Radio
Fasaha Stream
LIVE Radio
HomeLabarai

Labarai

KWAMITIN SULHU NA BAKORI YA FARA ZIYARAR KAUYUKA DON ƘARFAFA YARJEJENIYAR SULHU DA SHUGABANNIN YAN BINDIGA 

Daga Shehu Bakori Kwamitin Zaman Lafiya da Sulhu na Karamar Hukumar Bakori ya fara gudanar da zagayen ziyartar al’ummomi a yankin domin ƙarfafa sabuwar yarjejeniyar...

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Nemi Hada Kai da Kungiyar ACF Don Samar da Ayyukan Yi Ga Matasan Jihar

Daga Dr. Sada Rumah  Gwamnatin Jihar Katsina ta bukaci hadin gwiwa da Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF), reshen jihar, wajen samar wa matasan jihar ayyukan...

Al’adunmu na Iya Taimakawa Ci Gaban Arewa — Dr. Sada Rumah

Daga Dr. Sada Rumah Dr. Sada Salisu Rumah, wanda aka fi sani da Danwairen Katsina, ya bayyana cewa tarin al’adun gargajiya da ke Arewacin Najeriya...

Hajjin 2026: Mahajjatan Katsina za su biya Naira Miliyan 7.67 bayan an rage farashin kujeru

Katsina, Lahadi, 10 ga Nuwamba, 2025 An rage kudin kujerar aikin Hajjin 2026 ga mahajjatan Jihar Katsina da sauran jihohin Arewacin Najeriya zuwa Naira Miliyan...

HARE-HAREN ‘YAN BINDIGA SUN SAKE FARUWA A KARAMAR HUKUMAR BAKORI-Al’umma na kira da a ƙara tsaurara tsaro yayin da damuwa ke ƙaruwa a yankin...

Bakori, Jihar Katsina – 4 ga Nuwamba, 2025 An sake samun tashin hankali a wasu ƙauyuka na ƙaramar hukumar Bakori bayan rahotannin sabbin hare-hare da...

Zuri’ar Danwaire Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Mai Martaba Sarkin Katsina Kan Rasuwar Sarkin Ruma

Daga Sada Rumah Zuri’ar Danwaire daga Karamar Hukumar Batsari sun kai ziyarar ta’aziyya ga Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji (Dr.) Abdulmumin Kabir Usman, kan rasuwar...

Kungiyar agaji ta ƙasa da ƙasa Mercy Corps, tare da haɗin gwiwar International Organization for Migration (IOM) da Centre for Democracy and Development (CDD),...

Rahoto daga Kabir Abasaya Katsina, Najeriya – 3 ga Nuwamba, 2025 Kungiyar agaji ta ƙasa da ƙasa Mercy Corps, tare da haɗin gwiwar International Organization for...

Rikici Yana Tashi Kan Jerin Sunayen Masu Ruwa da Tsaki a Bakori: Kwamishina da Shugaban Karamar Hukumar Bakori sun nesanta kansu, ana tambayar sahihancin...

Daga Ɗakin Labaran Fasaha Stream Bakori, Jihar Katsina – 1 ga Nuwamba, 2025 An samu cece-kuce a karamar hukumar Bakori bayan bullar wata takarda da ake...

Most Popular